Kasashen Waje

Kasashen Waje

Nijar ta soke takardar shiga kasa tsakaninta da kasashen Afirka

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta soke tsarin karbar takardar shiga kasa a tsakaninta da kasashen Afirka, domin ba wa ’ya nahiyar damar shiga kasar ba tar

Jakadan Birtaniya a Amurka sakarai ne – Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya kira Jakadan Birtaniya a Amurka Kim Darroch da “sakarai” a wani yunkuri na watsi da rahoton da Jakadan ya bayar kan Tr

An gurfanar da malamar jami’a a kotu kan cin zarafin Shugaban Uganda

Yan sanda a kasar Uganda sun tabbatar da kama wata malamar jami’a wadda ta zazzagi Shugaban Kasar Yoweri Musebeni da mahaifiyarsa a shafin sada zumunt

Yadda ake zama Shugaban Amurka

’Yan takara 20 na Jam’iyyar Democrat a zaben Shugaban Kasa na shekarar 2020 ne suka tafka muhawara kwanaki kadan bayan Shugaba Trump ya kaddamar da ta

Akalla mutum 11 suka mutu a sabuwar zanga-zanga a Sudan

Wani rahoto daga kasar Sudan ya bayyana cewa kimanin mutum 11 ne suka mutu a wata zanga-zangar neman maida kasar a kan tafarkin mulkin farar hula. ’Ya