Kasashen Waje

Kasashen Waje

Akwai yiwuwar Iran ta yi kuri’a game da nukiliyarta

Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani ya ba da bayyana cewa watakila Jamhuriyar Musulunci ta Iran din ta gudanar da kuri’ar raba gardama a kan shirin nuk

Yakin Yemen ya ci kananan yara 27 a kwana 10 – UNICEF

Asusun Tallafa wa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar a cikin kwana 10 an kashe yara kanana 27 a Yemen. A wata sanarwa d

Dalibai a Nijar sun yi zanga-zangar adawa da sojojin kasashen waje

A Jamhuriyar Nijar dalibai sun gudanar da zanga-zanga tare da nuna adawa da kasancewar sansanonin dakarun kasashen waje a kasar. Labaran da jaridun ka

An haramta fitar da kayan lambu daga Ghana

Hukumomi a Ghana sun dakatar da fitar da kayan lambu da suka hada barkono da yalo sakamakon fargabar da ake yi na suna dauke da kwayoyin cuta ko kuma

Amurka ta samu bayanan sirri a daidai lokacin da Iran ke bunkasa makamashin Uranium

Yan Majalisun Amurka sun bayyana mabambantan ra’yoyin kan matakin barazanar da kasar Iran ke yi, bayan da tawagar jami’an tsaron kasa ta Gwamnatin Shu