Zai zama babban kuskure idan Iran ta yi kasassabar takalar Amurka – Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa kasar Iran za ta yi matukar dandana kudarta idan ta yi kasassabar kai hari a kan muradun Amurkar baya
Kasashen Waje
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa kasar Iran za ta yi matukar dandana kudarta idan ta yi kasassabar kai hari a kan muradun Amurkar baya
Mai Ba da Shawara kan Harkokin Tsaro na Gwamnatin Amurka, John Bolton, ya ce Amurka za ta girke katafaren jirgin ruwanta na yaki, mai suna, USS Abraha
Wata giwa ta kashe wani soja dan Birtaniya a lokacin da yake wani aiki na dakile masu farauta ba bisa ka’ida ba a kasar Malawi. Mathew Talbot mai shek
A ranar Talatar da ta gabata ce aka saki wadansu ’yan jarida biyu na Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters da aka kama a kasar Myanmar, bisa zargin ka
Rahotanni daga kasar Mali sun ce Firayi Ministan kasar Boubou Cisse ya kafa sabuwar gwamnati kamar yadda Shugaban Kasar ya dora masa nauyi. Sanarwar