Kasashen Waje

Kasashen Waje

Za a yi Huɗubar Ranar Arfa a harsunan Najeriya 3

Hausa da Fulatanci da Yarbanci na cikin jerin harsunan duniya da gwamnatin Saudiyya ta sanar cewa kai-tsaye za gabatar da fassarar huɗubar Ranar Arfa

Faransa ta haramta shan sigari a cikin jama’a

Kasar Faransa ta ce daga ranar daya ga watan Yuli mai zuwa ta haramta shan sigari a wuraren taruwar jama’a.

An ga watan Babbar Sallah a Saudiyya

Bana za a yi Babbar Sallah ranar Juma’a bayan alhazai sun kammala Tsayuwar Arfa a ranar Alhamis mai zuwa.

Cutar lamoniya ta kama alhazai 99 ’yan ƙasar Indonesiya a Saudiyya

Maniyyatan da suka kamu da cutar suna samun kulawa a asibitoci a biranen Makka da Madina

Abin da muka sani kan labarin juyin mulki a Kwadebuwa

Jita-jitar ta fara yaɗuwa ne tun bayan jin ƙarar harbe-harbe a yankunan ƙasar da dama musamman a babban birnin ƙasar na Abijan.