Kasashen Waje

Kasashen Waje

Guguwar Fani ta kashe mutum 34 a Indiya

Akalla mutum 34 aka tabbatar sun rasa rayukansu sakamakon guguwar Fani da ke gudun kilomita 180 a awa daya da ta kunno kai a yankin Puri na Jihar Oris

Fasinjoji 41 suka mutu a wutar da ta kama jirgin sama a Moscow

Akalla fasinjoji 41 ne suka mutu bayan wani jirgin saman Rasha ya yi saukar gaggawa kuma ya kama da wuta a filin jirgin saman Sheremetyevo da ke birni

Yadda kasashe ke dokoki masu tsauri kan shiga da kwaya

A ranar Talata ce Gwamnatin Saudiyya ta sako Zainab Aliyu wacce aka kama bayan isa kasar don gudanar da aikin Umrah. Jami’an tsaron Saudiyya sun kama

Sabon Sarkin Japan ya fara mulki bayan mahaifinsa ya yi murabus

Sabon Sarki Naruhito na Japan ya yi jawabinsa na fari bayan da ya dare karagar mulki, inda ya yi fatar samun farin ciki da zaman lafiya a duniya. An g

Ana yunkurin juyin mulki a Benezuela

Shugaban ’yan adawa da Amurka ke goyon baya a matsayin shugaban wucin gadi na kasar Benezuela Juan Guaido ya ce, “babu ja da baya” a yunkurinsa na kaw