Trump ya sallami Shugaban Hukumar Leken Asiri ta Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Shugaban Sashin Leken Asiri na kasar, wanda shi ne sashin da ke kare shi, da iyalinsa da kuma shugabannin Amur
Kasashen Waje
Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Shugaban Sashin Leken Asiri na kasar, wanda shi ne sashin da ke kare shi, da iyalinsa da kuma shugabannin Amur
Masu iya magana sun ce alheri danko ne ba ya faduwa kasa banza. haka ne ya faru da wani malamin makaranta a wani kauyen kasar Kenya mai suna Peter Tab
Firayi Ministar New Zealand Jacinda Ardern ta jawo wani Hadisin Manzon Allah (SAW), lokacin taron addu’o’in tunawa da Musulmin da wani dan ta’adda ya
Shugaban Rundunar Sojojin Aljeriya ya bukaci a ayyana Shugaban Kasar Abdelaziz Bouteflika a matsayin mara lafiya, wanda ba zai iya jan ragamar mulkin
Majalisar Dinkin Duniya, ta ce adadin mutanen da suka rasu a kasashen yankin Kudancin Afirka sanadiyar mummunar guguwar nan da aka wa lakabi da ‘Idai’