Kasashen Waje

Kasashen Waje

Abin da shugabannin duniya suka ce kan harin New Zealand

A ranar Juma’ar da ta gabata ce aka kashe kimanin Musulmi 50 a wani hari da aka kai wasu masallatai biyu a birnin Christchurch da ke kasar New Zealand

‘An rage wa Yariman Saudiyya karfin iko’

Rahotanni daga Saudiyya na nuna cewa Yariman Saudiyya Mohammad bin Salman bai halarci wasu manyan tarurrukan manyan ministoci da jakadu da aka gudanar

Amurka na keta hakkin dan Adam a Somaliya – Amnesty

Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta ce hari ta sama da Amurka ta kai a Somaliya ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula 14 wanda ha

Hadarin jirgi: Amurka ta ki dakatar da amfani da jiragen  ‘Boeing 737 Max’

Hukumar Sufurin Jiragen Sama ta Amurka ta bayyana cewa kasar ba za ta dakatar da amfani da jirgi kirar ‘Boeing 737 Max’ ba, duk da irin wutar da aka h

’Yan sanda za su shiga yajin aiki a Mali

’Yan sandan kasar Mali sun lashi takobin shiga yajin aiki na sai baba-ta-gani da kuma shirya gagarumar zanga-zangar nuna bacin ransu a ranakun 18 da 1