Kasashen Waje

Kasashen Waje

Dan takarar ’yan Hamayya a Nijar ya bayyana shakku kan tsarin zabe

Tsohon Shugaban Nijar, kuma dan takarar gamayyar jam’iyyun adawa na ADR a zaben Shugaban Kasa na 2021 Alhaji Mahaman Usman ya nuna fargaba dangane da

Shugaban Aljeriya na samun turjiya kan neman tazarce

Shugaban Kasar Aljeriya mai shekara 82 Abdelaziz Bouteflika da yake fama da shanyewar rabin jiki shekara shida da suka gabata kuma yake da wahalar gas

Benezuela: Shugaban ’yan adawa ya bukaci mutanen kasar su ci gaba da zanga-zanga

Madugun ’yan adawa na kasar Benezuela kuma Shugaban Majalisar Dokoki da ya ayyana kansa a matsayin Shugaban Kasa, Juan Guaido ya dawo kasar bayan bari

Da alama wani mai dauke da cutar kanjamau ya warke

An kasa gano cutar kanjamau (HIB/AIDS) daga jikin wani mutum mai dauke da cutar bayan da aka yi masa dashen sababbin kwayoyin halitta, kuma wannan ne

Nijar na shirin samar wa matasa ayyukan yi don su zauna a kasar

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar tare da hadin gwiwar ofishin Majalisar Dinkin Duniya mai kula da bakin haure, sun shirya wani taron fadakar da matasa a bi