Kasashen Waje

Kasashen Waje

Matashi ya yi fashin jirgi da bindigar roba a Bangladesh

An tabbatar da cewa fasinjan da ya yi garkuwa da mutane tare da barazanar ragargaza jirgin da yake ciki wanda ya tashi daga birnin Dhaka a Bangladesh

Ana ci gaba da ba hammata iska tsakanin Indiya da Pakistan

Jiragen yakin Indiya da Pakistan na na kai wa juna hari ta sararin samaniyar Kashmir, a wani sabon rikici da ke neman kazanta a tsakanin kasashen biyu

Saudiyya ta nada mace ta farko a matsayin Jakadiya

Gimbiya Rima bint Bendar ta kasance ’yar kasar Saudiyya mace ta farko da aka fara nadawa a matsayin Jakadiya. Ministan Tsaro kuma Yariman Saudiyya mai

An haramta zanga-zanga ba tare da izini ba a Sudan

Shugaban Sudan Umar Al-Bashir ya sanar da haramta zanga-zanga da tafiya yajin aiki a kasar ba tare da samun izini yin haka ba. Rubutacciyar sanarwar d

ECOWAS ta bukaci a bi doka yayin da shugabannin Afirka suka taya Shugaba Buhari murna

Wadansu daga cikin shugabannin Afirka sun taya Shugaban Kasa Muhammadu Buhari murnar lashe zabe karo na biyu. Rahotanni sun ce Shugaba Nana Koffi-Addo