Kasashen Waje

Kasashen Waje

Saudiyya za ta bayar da damar yin shagali a kasar

Kasar Saudiyya ta bayyana shirye-shiryen da take yi na bunkasa bangaren nishadi a kasar, wanda ya hada da bai wa gidajen abinci takardar izinin gudana

Har yanzu Faransa tana yi wa Afirka mulkin mallaka – Italiya

Faransa ta gayyaci Jakadiyar Italiya Faransa ta kira Jakadiyar Italiya a kasar bayan  da Mataimakin Firayi Ministan Italiya Mista Luigi di Maio ya zar

Trump zai gana da Kim Jong-un karo na biyu

Fadar Shugaban Kasar Amurka ta sanar da cewa Shugaban Amurka Donald Trump zai gana da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong-un karo ba biyu. Mai maga

Shugaban Zimbabwe ya koma gida saboda tsananin rikicin kasar

Shugaban Kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa ya katse ziyarar kasashen duniya  da yake yi, inda ya koma gida bayan kwanakin da aka yi ana zanga-zangar a

Theresa May ta sanar da mafita game da Bredit

Firayi Ministar Birtaniya Misis Theresa May ta sanar da mafita game da batun  yarjejeniyar fitar kasarta daga Tarayyar Turai da ake kira da Bredit a t