Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ba za mu bar jirgin Amurka ya wuce ta gabarmu ba – Iran

Shugaban Rundunar Sojin Ruwa ta Iran Admiral Habibullah Seyari ya ce ba za su taba bayar da izini ga jirgin ruwan Amurka samfurin USS John C. Stennis

Sama da mutum 400 sun rasu, 1,016 suka yi rauni a ambaliyar Tsunami a Indonesiya

Har yanzu ana ci gaba da gudanar da ayyukan ceto sakamakon mummunar annobar girgizar kasa da ambaliyar ruwa ta Tsunami da ta yi barna mai tsanani a ka

Ba ma tsoron kowa sai Allah – Shugaban Sudan

Shugban Sudan Omar Hassan Al-Bashir ya ce tsauraran takunkumin da Yammacin duniya ta kakaba musu ne suka durkusar da tattalin arzikin kasarsa. Shugaba

Amurka ta jingine batun kifar da gwamnatin Assad na Syria

Kasar Amurka ta jingine yunkurin neman canjin gwamnati da take yi a kasar Syria, amma ta ce ba za ta bayar da kowane irin tallafi ba wajen sake gina k

Kotu na neman Grace Mugabe a Afirka ta Kudu

Hukumoni a Afirka ta Kudu na neman matar tsohon Shugaban Zimbabwe Misi Grace Mugabe don ta gurfana a gaban wata kotu domin amsa tuhumar da ake yi mata