Kasashen Waje

Kasashen Waje

Myanmar ta daure ’yan jaridar Reuters shekara 7

Wata kotu a Myanmar ta daure wadansu ’yan jarida 2 na Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters shekara bakwai a gidan yari bayan ta same su da laif

Shehin Limaman Haramin Makka da Madina ya rasu

A ranar Litinin da ta gabata ce birnin Madina da ke Saudiyya ya shiga alhinin  rasuwar fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Al-Makari K

An halatta luwadi da madigo a Indiya

Kotun koli a India ta halatta yin luwadi da madigo a kasar, matakin da aka dade wasu na adawa da shi. Kotun ta halatta yin hakan ne ga manya da suka m

Rasha da Isra’ila na zaman tsama a kan rikicin Syria

kasar Rasha ta bayyana matakin da Isra’ila ta dauka dangane da harbo wani jirgin yakin kasar a matsayin abin alhini da kuma abin kyama. Rashar t

Jibi za a yi jana’izar Sanata John McCain

Jibi Lahadi ce rana ta karshe a ranakun bukukuwan jana’izar marigayi Sanata John McCain daya daga cikin fitattun ’yan siyasar Amurka, wand