Kasashen Waje

Kasashen Waje

Muna so Amurka ta kara jari a Afirka – Kenyata

Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta ya ce ya shaida wa Shugaba Donald Trump na Amurka yana bukatar Amurka ta kara zuba jari a Nahiyar Afirka a tattau

Ba Amurka ba ce matsalarmu – Khamenei

Shugaban Addini na kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei ya ce matsalar da suke fuskanta na tabarbarewar tattalin arziki ba saboda takunkumin da Amurka ta

Birtaniya za ta taimaki Najeriya wajen yaki da Boko Haram- Firayi Minista

Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar tsaro da Birtaniya don taimaka wa Shugaba Muhammadu Buhari yaki da Boko Haram. An yi shelar wannan yar

Ba na son ganawa da mutane marasa kuzari irin Buhari- Shugaba Trump

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari mutum ne mara kuzari, kamar yadda Jaridar Financial Times ta wal

Amurka na kokarin cire kariyar tsaro ga tsofaffin jami’an tsaronta

A cikin makon da ya gabata ne shugaba Trump na Amurka ya ce ya tube kariyar tsaro ga tsohon shugaban Hukumar Liken Asiri ta Amurka (CIA) John Brennan.