Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta rufe ofishin jakadancinta na Najeriya

Rahotanni na nuna cewa Kasar Amurka ta rufe ofishin jakadancinta da ke Babban Birnin Tarayya Abuja zuwa wani dan lokaci. An ruwaito wannan labarin ne

A jami’a aka canja tunanin Osama Bin Laden – Mahaifiyarsa

Mahaifiyar marigayi Shugaban kungiyar Alka’Ida, Osama Bin Laden Malama Aliya Ghanem ta bayyana a karon farko bayan harin da ake zargin danta Osa

Kotu ta yanke hukunci kan shigo da yara Amurka

Alkalin Gwamnatin Tarayya a Amurka ya bayar da umarni a ci gaba da gudanar da shirin DACA.  Shi dai shirin DACA wanda da Ingilishi ake kira (Defe

Kotun Masar ta yanke wa mutum 75 hukuncin kisa

Wata kotun Masar ta yanke hukuncin kisa a kan mutum 75 ciki har da jagororin kungiyar ’Yan uwa Musulmi ta Muslim Brotherhood wadanda ake zargi d

Shugaban Kambodiya ya sake lashe zabe

Jam’iyya mai mulki a kasar Kambodiya ta bayyana cewa, ta lashe dukan kujerun majalisar kasar, abin da ya mai da kasar karkashin jam’iyya d