Kasashen Waje

Kasashen Waje

Cire Shugabar Hukumar Zabe ta Ghana ya bar baya da kura

Shugaban Ghana, Nana Akufo Addo ya cire Shugabar Hukumar Zabe ta kasar, Charlotte Osei, tare da mataimakanta biyu daga mukamansu, bayan kiraye-kirayen

An kama ma’aurata da yunkurin dana bam ga taron Iraniyawa a Faransa

A ranar Litinin da ya gabata ce aka kama wadansu ma’aurata da wadansu mutum hudu bisa yunkurin dana bam ga babban gangamin ’yan adawan Ira

Taron kungiyar AU: Za a magance matsalolin Afirka

Batun hare-haren ta’addanci da wasu kasashen yankin Sahel a Afirka suka fuskanta a karshen makon jiya da kuma yaduwar yake-yake a kasashen Afirk

An kulla yarjejeniyar zaman lafiya a Sudan ta Kudu

Shugaban Sudan ta Kudu, Salba Kiir da abokin adawarsa, Riek Machar, sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar kawo karshen Yakin Basasar kasar da ya kai sh

Takunkumin Amurka ba zai ba mu tsoro ba – Iran

Shugaban Iran Hassan Rouhani ya tabbatar wa al’ummar kasarsa cewa takunkumin da Shugaban Amurka Donald Trump ke ta kurarin zai kakaba wa kasar ba zai