Kasashen Waje

Kasashen Waje

AU ta janye takunkumin da ta ƙaƙaba wa Gabon

Nguema ya yi alƙawarin miƙa mulkin ƙasar ga farar hula bayan shekaru biyu na riƙon ƙwarya.

An dawo da wutar lantarki a Sifaniya da Portugal

Har yanzu dai hukumomi ba su bayyana dalilin da ya sa aka samu ɗaukewar wutar lantarkin ba.

Ɗaukewar wutar lantarki ta tsayar da al’amura a Sifaniya da Portugal

Babu takamaiman lokacin dawo da wutar da za a iya shafe sa’o’i kafin kammala gyara.

Rasha ta ayyana tsagaita wuta ita kaɗai a yakinta da Ukraine

A ranakun da za a tsagaita wutar ne Rasha ke bikin karshen da yakinta da kasar Jamus a shekarun 1941 zuwa 1945, wanda aka fi sani da Yakin Duniya na B

Nijar, Mali da Burkina Faso sun kafa gidan rediyo na haɗin gwiwa

Gwamnatocin sojin Nijar da Mali da Burkina Faso sun jaddada cewa sun kafa gidan rediyonsu na haɗin gwiwa ne da nufin daƙile farfagandar ƙasashen waje