Kasashen Waje

Kasashen Waje

Trump da Kim sun yi yarjejeniyar zaman lafiya

Shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jung-un, sun sa hannu a kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa bayan wata tattaunawa da

An haramta sanya wando mai hade da riga a Uganda

Sanadiyar kashe wani dan majalisa Ibrahim Abariga da wasu suka yi ranar Juma’ar da ta gabata, Shugaban kasar Uganda ya haramta sanya riga da ke

Al’umar Malaysia sun tara wa gwamnatin kasar dala biliyan 14 don biyan bashin kasashen waje

Al’umar Malaysia sun tara wa gwamnatin kasarsu taimakon dalar Amurka biliyan 14 a cikin mako 2 bayan ta sanar da tana bukatar “kudaden far

Yau take sallah a Jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar, an kammala azumin watan Ramadan, bayan shaida ganin jaririn watan Shawwal cikin garuruwa da dama a kasar. Da maraicen ranar Laraba

Gobe Donald Trump zai gana da Shugaban Koriya ta Arewa

Shugaban Amurka Donald Trump da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong-un sun isa Ssingapore inda za su gana da juna. Wannan gana ce mai matukar muhim