Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ba ta isa ta dauki mataki kan makomar Iran ba – Rouhani

Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani ya yi watsi da barazanar da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo ya yi a ranar Litinin da ta gabata, inda y

Muna tare da ‘yan uwanmu Falasdinawa komai wuya –Shugaban kasar Nijar

Shugaban Jamhuriyar Nijar,Mahamadou Issoufou, ya kara jaddada wa takwaransa na Falasdinu Mahmud Abbas cewa, kasarsa ba za ta tada yin kasa a gwiwa ba

Muna fusakantar barazanar kisa – Masu fafutika a Saudiyya

Jagorar gangamin da ya rika neman lallai  sai an bai wa mata damar tuki a Saudiyya ta ce ita da sauran masu fafutika da ke kasar suna fuskantar b

Trump ya janye daga zamansa da Shugaban Koriya ta Arewa

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ya fasa zaman sulhu da za su Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un. A wata takarda da Trump ya aika wa Kim Jong-un ,

Bidiyon yadda hadarin jirgin sama ya kashe sama da mutum 100 a kasar Cuba

Wani jirgin sama samfurin Boeng 737 ya fado a kusa filin jirgin Havana da ke kasar Cuba, inda ya yi sanadiyar mutuwar sama da mutum 100. Rahotanni na