Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda bude ofishin jakadancin Amurka a Jerusalem ya tayar kura

A cikin makon nan ne aka samu hargitsi da tashin hankali da aka dade ba a samu irinsa ba a zirin Gaza bayan da kasar Amurka ta bude ofishin jakadancin

‘Taron da aka shirya tsakanin Koriya ta Arewa da Amurka na iya samun tangarda’

Koriya ta Arewa ta soke taron kolin da aka shirya yi tsakaninta da Koriya ta Kudu saboda ta ce wani atisayen soji da Amurka ke yi tare da Koriya ta Ku

Al’ummar kasar Nijar sun dauki azumi tun jiya

Al’ummar musulmi a kasar Nijar sun fara azumin Ramadan a yau Laraba bayan sun samu nasarar ganin jinjirin wata a wasu yankunan kasar a jiya Tala

Bidiyon arangamar da aka yi tsakanin Falasdinawa da sojojin Isra”aila

Ku kalli yadda arangama da wakana tsakanin Falasdinawa da dakarun sojojin Isra’aila bayan Amurka ta mayar da ofishin jakadancinta birnin Kudus.

Birnin Kudus hedkwatar Falasdin ce ba Isra’ila ba- Shugaban Turkiyya

Shugaban Kasar Turkiyya Tayyip Erdogan ya ce birnin Kudus hedkwatar kasar Falasdin ce bat a kasar Isra’ila ba. Da yake bayani a game da matakin