Kasashen Waje

Kasashen Waje

Shugaban Chadi zai ci gaba da mulki har zuwa 2033

Majalisar dokokin Chadi ta amince da sabon kundin tsarin mulkin kasar wanda ya bai wa Shugaba Idriss Deby damar ci gaba da zama a kan kujerar mulkin d

A shirye nake in dakatar da shirin nukiliya bayan ganawa da Trump – Shugaban Koriya ta Arewa

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya bayyana cewa a shirye yake ya ajiye shirinsa na mallakar makamin nukiliya matukar kasar Amurka za ta dauki alk

Iran ta yi karya a game da shirin nukiliya – Sakataren Amurka

Sakataren harkokin waje na Amurka, Mike Pompeo, ya ce wasu muhimman takardun sirri da Isra’ila ta ce ta samu a game da shirin nukiliya na Iran,

Ba za mu amince da kisan Kiristocin Najeriya ba- Trump ga Buhari

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya fada wa Shugaban Najeriya Donald Trump cewa ba za su amince da kisan Kirista ba. “Yadda ake kashe Kiristoci a Na

Bidiyon yadda Shugaba Trump ya tarbi Buhari

A yanzu haka Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Amurka, inda ya ke ziyarar aiki. Ku kalli bidiyon yadda Shugaban Amurka Donald