Kasashen Waje

Kasashen Waje

kasashen Isra’ila da Falasdinu kowa na da hakkin mallakar kasarta – bin Salma

Yariman Saudiyya Mohammad bin Salman ya ce kasar Isra’ila da ta Falasdin suna da dama da hakkin mallakar kasarsu. kasar Saudiyya da ta Isra&rsqu

Kasar Saudiya za ta bude gidan sinima na farko

Kasar Saudiya ta bayar da sanarwar cewa za ta bude gidan sinimarta na farko tun shekarar 1970 da aka taba bude sinima a kasar, nan da mako biyu. Bude

Hadakar jam’iyyun kasar Habasha sun zabi Dokta Ahmed ya zama Firayi Minista

Bayan kwana da kwanaki ana zazzafar muhawara da yarjejeniya a kasar Habasha, shugabannin hadakar jam’iyyun da ke mulki a Habasha, sun zabi Dokta

Dubban mutane sun yi zanga-zanga kan mallakar bindiga a Amurka

Dubban mutane wadanda galibinsu matasa ne kuma dalibai suka yi gangami a birnin Washington da ke Amurka domin gudanar da zanga-zangar neman ganin an s

Yadda ziyarar Shugaban Koriya ta Arewa ta kaya a birnin Beijing

Bayan kasashen Koriya ta Arewa da China sun dauki kwanaki ba tare da cewa uffan ba a kan ziyarar da Shugaban kasar Koriya ta Arewa ya kai zuwa China,