An daƙile yunƙurin juyin mulki a Burkina Faso
An gano waɗanda suka shirya juyin mulkin daga makwabciyarta Ivory Coast.
Kasashen Waje
An gano waɗanda suka shirya juyin mulkin daga makwabciyarta Ivory Coast.
Ana ci gaba da dakon sunan magajin Fafaroman da ake hasashen ka iya fito wa daga nahiyar Afirka.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta shiga tsakani wajen ganin an yi musayar fursunonin cikin nasara tsakanin ƙasashen biyu.
Kakakin gwamnatin Chadi, Gassim Cherrif ya ce lamarin na neman wuce gona da iri, domin kuwa ana kai wa mutane hari.
Ollanta Humala, mai shekaru 62, ya kasance tsohon shugaban ƙasar Peru na biyu da aka samu da laifi.