Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda ziyarar bin Salman ta wakana a Amurka

Shugaban kasar Amurka Donald Trump da Yariman Saudiya Mohammed bin Salman sun tattauna a kan abubuwa da suka shafi harkar tsaro da kasuwanci da hadin

Shugaban Amurka zai gana da takwaransa na Rasha

A makon jiya ne, Shugaban kasar Rasha biladimri Putin ya sake lashe zaben kasar a matsayin wa’adi na hudu. Tun kafin a gudanar da zaben, kuri&rs

Dalibai a Indiya sun yi zanga-zanga saboda an tozarta wata daliba

Daliban wata kwaleji a Jihar Kerala da ke Kudancin kasar Indiya, sun gudanar da zanga-zanga, bayan wani malami a makarantar ya danganta nonota wata da

Sarkozy zai fuskanci shari’a a Faransa

Wani babban alkali a kasar Faransa ya ba da umarnin a gurfanar da tsohon Shugaban kasar, Nicolas Sarkozy kan badakalar kudaden yakin neman zabensa a s

Gwamnati ta bayyana dalilin da ya sa Buhari ya soke tafiya Ruwanda

Shugaba Muhammadu Buhari ya soke tafiya zuwa kasar Ruwanda don halartar taron shugabannin kasashen Afirka inda zai sanya hannu kan kasuwancin zamani n