Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda Trump ya sallami Sakataren Harkokin wajen Amurka kwana daya bayan ya ziyarci Najeriya

Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Sakataren Harkokin Wajen Amurka Red Tillerson daga mukaminsa kwana daya bayan ya ziyarci Najeriya sannan ya ma

…Ra’ayoyin ‘yan majalisar Amurka kan sallamar Tillerson

Wakilin Aminiya a Amurka ya rairayo ra’ayoyin ’yan Majalisar Dokokin Amurka kan sallamar Red Tillerson da Shugaba Trump ya yi. Jim kadan d

Yadda aka hana kida a biki a Nijar

Masarautar Abzin da ke Jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar ta hana wasu dabi’u da suka hada da anko da hana kade-kade yayin bukukuwan aure ko suna.&

…Abin da ya sa aka dauki wannan mataki

Sakataren Fadar Sarkin Abzin ya ce an dauki wadannan matakan ne saboda yadda koke-koke suka yi yawa daga al’umma kamar yadda BBC ta ruwaito. &ld

Yadda zaben Saliyo karo na faro ya gudana

Shugaban ’yan adawar kasar Saliyo Julius Maada Bio ya lashe zaben Shugaban kasar da aka gudanar a zagayen farko na zaben Shugaban kasa da aka yi