Kasashen Waje

Kasashen Waje

Za mu kera makamin nukiliya matukar Iran ta kera- Saudiya

Yariman Saudiyya mai jiran gado ya yi gargadin cewa kasar Saudiya ma za ta kera makamin nukiliya idan har Iran ta mallaki makamin. Yarima mai jiran ga

An hana amfani da lasifika wajen kiran sallah a Ruwanda

Gwamnatin Ruwanda ta haramta yin amfani da lasifika wajen kiran sallah a duk masallatan da ke  babban birnin kasar. An dauki wannan matakin ne sa

Shugaba Trump ya sallami sakataren Harkokin wajen Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Sakataren Harkokin Kasashen wajensa Rex Tillerson. Shugaban ya sallame Tillerson ne, sannan ya maye gurbinsa d

‘Yan tawaye ne suka jefa Yemen cikin mawuyacin hali –Saudiyya

Ministan Harkokin Wajen Saudiyya Adel al Jubeir ya kare matakin da kasarsa ta dauka na shiga yakin Yemen, inda ya ce ’yan tawaye ne suka haddasa

A shirye nake in yi sulhu – Kim Jong-un

Kasar Koriya ta Arewa ta ce a shirye take ta dakatar da shirinta na makamashin nukiliya tare da yin shulhu.  Koriya ta Kudu ce ta ce Shugaban Kor