Kasashen Waje

Kasashen Waje

Mata za su fara aikin soja a Saudiya

A karon farko kasar Saudiya ta amince matan kasar su nemi gurbin shiga aikin soja a kasar bayan ta bayar da sanarwar fara karbar takardun neman shiga

An kori manyan kwamandojin sojin Saudiya

A wani sauyin kuma na dabam, Saudiyya ta kori manyan kwamandojin sojinta ciki har da shugaban ma’aikata, a jerin matakan da masarautar ta dauka

Trump zai hana amfani da na’urar kara wa bindiga karfi

Shugaba Donald Trump ya yi alkawarin daukar matakan kawar da na’urori da ke baiwa bindigogi damar yin jerin harbe-harbe a cikin kankanin lokaci. An ba

Bola ta rufto ta kashe mutum 17 a Mozambikue

Akalla mutum 17 aka tabbatar da mutuwarsu, ciki har da kananan yara a birnin Maputo da ke kasar Muzambikue, wasu da dama kuma suka jikkita a lokacin d

Makiyayi ya tauna kan macijin da ya sare shi

Abin mamaki ba ya karewa a duniya domin a ranar Laraba da ta gabata ne wani makiyayi a Arewacin Indiya ya taune kan wani maciji da ya sare shi da nufi