Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ana samun nasarar yaki da cin hanci da rashawa a Saudiya – Atoni Janar

Atoni janar na kasar Saudiyya ya ce gwamnati ta kwato kudi fiye da dala biliyan 106 a karkashin shirinta na yaki da cin hanci da rashawa karkashin Yar

George Weah ya zama dan kwallo na farko da ya zama Shugaban kasa a duniya

A ranar Litinin da ta gabata ne aka rantsar da George Weah a matsayin sabon Shugaban kasar Laberiya. Akalla shugabannin kasashe takwas ne daga yankin

Kotu ta daure wanda ya kama matarsa da kwarto a Amurka

Kotu a Jihar New Jersey da ke Amurka ta daure wani mai suna Sean Donis, har na tsawon shekara 15 a gidan yari, bayan ya bi sawun matarsa da ya gano ta

Ku kashe ni idan na zama azzalumin shugaba- Shugaban Philippines

Shugaban Kasar Philippines, Rodrigo Duterte ya umarce rundunar sojin kasar da ‘yan sanda da su harbe shi idan har ya zama azzalumi kuma ya ci ga

An rantsar da George Weah a matsayin Shugaban Laberiya

A yau ne aka rantsar da tsohon dan wasan nan George Weah a matsayin Shugaban Kasar Laberiya na 24. Taron rantsarwar ya gudana ne a filin wasanni na Sa