Ana barazanar korar sojojin Isra’ila da ke neman a kawo ƙarshen yaƙin Gaza
Tun daga ranar Alhamis, an fitar da kusan takardu goma daga sojoji da ke neman a kawo karshen yakin Gaza.
Kasashen Waje
Tun daga ranar Alhamis, an fitar da kusan takardu goma daga sojoji da ke neman a kawo karshen yakin Gaza.
Jiragen Isra’ila sun kashe wani jami’in lafiya tare da jikkata wasu tara a Asibitin Kuwaiti da ke yankin Al-Musawi da ke Khan birnin Youni
Dakarun tsaron ƙasar sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda biyu a yankin Falmey.
China ta mayar da martani da ƙarin haraji har kashi 125% kan kayayyakin Amurka.
Nijar na ci gaba da ɗaukar matakan nesanta kanta da Faransa da ta yi mata mulkin mallaka.