Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta kakaba wa manyan jami’an gwamnatin Koriya ta Arewa takunkumi

Gwamnatin Amurka ta kara sanyawa wasu manyan jami’an gwamnatin Koriya ta Arewa su biyu takunkumi, saboda rawar da suka taka a shirin samar da ma

Xan shekara 6 ya mallaki Dala miliyan 11 a shekara guda a Amurka

Wani  yaro dan  shekara 6  da  haihuwa  ya  samu  kudi  wuri na gugan wuri  har  Dalar Amurka 

George Weah ya lashe zaben Laberiya

Tsohon dan wasan kwallon kafa, George Weah ya samu nasarar lashe zaben shugabancin kasar Laberiya bayan ya samu nasarar lashe yanki 12 daga yankin zab

Shugaban Koriya ta Arewa ya hana taruka na bikin Kirsimeti

Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya fito da wata sabuwar doka da za ta hana duk tarukan da zai kunshi shan giya da kade-kade a lokacin bukukuwan

‘Yan tawayen Houthi sun kai wa Saudiya hari da makami mai linzami karo na biyu

Gamayyar kasashen da Saudiyya ke jagoranta a yakin da ake yi da ‘yan tawayen Houthi na kasar Yemen ta ce ta tare wani makami mai linzami da aka