Kasashen Waje

Kasashen Waje

‘Yan tawayen Houthi sun kai wa Saudiya hari da makami mai linzami karo na biyu

Gamayyar kasashen da Saudiyya ke jagoranta a yakin da ake yi da ‘yan tawayen Houthi na kasar Yemen ta ce ta tare wani makami mai linzami da aka

Shari’ar musulunci ba ta da gurbi a Turai –Kotun Tarayyar Turai

Babbar kotun Turai ta warware saki irin na Musulunci da wani dan asalin kasar Syria da ke zaune a Jamus ya yi wa matarsa, tana mai cewa shari’ar

Dan shekara 31 ya zama shugaban Austria

Wani matashi mai kimanin shekara 31 mai suna Sabastian Kurz ya zama shugaban Kasar Austria. Yanzu dai Mista Kurz shi ne shugaban mafi karancin shekaru

Ba za mu kara amincewa da Amurka ba – Shugaban Falasdin

Shugaban Falasdin, Mahmoud Abbas ya ce Falasdinawa ba za su sake amincewa da sa hannun Amurka ba a kokarin samar da zaman lafiya a yankin Larabawa bay

…Trump bai da hankali- Shugban Koriya ta Arewa

Shugaban Koriya ta Arewa ya bayyana Shugaba Trump a matsayin mara hankali bisa yadda ya ayyana birnin na kudus a matsayin babban birnin Isra’ila