Kasashen Waje

Kasashen Waje

Doug Jones ya buge dan takarar da Shugaba Trump ke so

Dan jam’iyyar Democrat, Doug Jones ya buge dan takarar da Shugaban Amurka Donald Trump ke goyon baya a zaben Majalisar Dattawa na Jihar Alabama.

Kasashen Turai na da hannu wajen cin zarafin mutane a Libya -Rahoto

Wani rahoto da kungiyar kare hakkin dan Adam ta duniya, wadda ake kira Amnesty International ta fitar, ya nuna cewa gwamnatocin kasashen Turai suna da

Mata miliyan 15 ke zubar da ciki a Indiya duk shekara

Wata cibiyar bincike mai suna Guttmacher Institute’s research da ke New York, ta gano cewa ana zubar da ciki miliyan 15 a kasar Indiya duk sheka

Za mu tursasa kasar Koriya ta Arewa ta ajiye shirinta na makami mai linzami – Amurka

A daidai lokacin da ake ci gaba da cacar baki tsakanin Koriya ta Arewa da Amurka, an gano mataimakin Shugaban Amurka, Mike Pence yana ziyartar manyan

Gwamnatin kasar Switzerland za ta dawo wa Najeriya da Dala miliyan 320

Gwamnatin Switzerland ta ce za ta mayar wa Najeriya dala miliyan 320 (Fam miliyan 240) daga cikin kudaden da ake zargin cewa tsohon shugaban mulkin so