Kasashen Waje

Kasashen Waje

Afirka ta Kudu na bukatar canjin shugabanci kamar Zimbabwe – Jigon Jam’iyyar ANC

Wani jigo a Jam’iyyar ANC mai mulki a kasar Afrika ta Kudu ya ce kasar na bukatar canjin shugaban kamar kasar Zimbabwe, inda ya ce ya kamata Jam

Mataimakin Mugabe Mnangagwa ne zai gaje shi

Ga dukkan alamu tsohon Mataimakin Shugaban kasar Zimbabuwe, Emmerson Mnangagwa shi zai dare karagar mulkin kasar a matsayin sabon shugaban kasar. Mnan

Robert Mugabe ya yi murabus

Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya yi murabus daga Shugabancin kasar. Shugaban kasar dai ya yi murabus ne bayan jam’iyyarsa mai mulki ta f

Kasar Zimbabwe na cikin rudani

Har zuwa ranar Alhamis da safe, kasar Zimbabwe na cikin rudani da rashin tabbas kan makomar siyasar kasar da kuma makomar Shugaban kasar Robert Mugabe

Shekara daya na mulkin Shugaba Trump

Shugaban Amurka na yanzu Donald JohnTrump ya kama mulkin Amurka ne a cikin shekarar da ta gabata, bayan nasarar bazatar da ya yi na buge abokiyar kara