Gaza: Isra’ila ta kashe Falasdinawa 58 a awa 58
Falasdinawa 50,810 Isra’ila ta kashe a a Gaza wasu 115,688 kuma sun samu raunuka tun ranar 7 ga Oktoba, 2023
Kasashen Waje
Falasdinawa 50,810 Isra’ila ta kashe a a Gaza wasu 115,688 kuma sun samu raunuka tun ranar 7 ga Oktoba, 2023
Kasashen uku da ke karkashin mulkin soja sun sanar da daukar wannan matakin hadin gwiwa ne bayan Mali ta zargi sojojin Algeria da harbo wani jirginta
Ruwan ya laƙume motoci da dama, lamarin da ya tilasta wa wasu mazauna ƙasar yin hijira.
Gwamnatin Olaf Scholz ta aiwatar da manufofi masu tasiri da suka taimaka wajen daƙile shigar baƙin haure zuwa ƙasar Jamus.
UNICEF ta ce yanzu haka akwai jumullar ƙananan yara fiye da dubu 34 da Isra’ilan ta jikkata.