Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan ta”adda sun kashe sojojin Amurka uku da na Nijer biyar

Wasu ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi sun kashe sojojin Nijar biyar da na Amurka uku tare da raunata biyu a wani kwantan-bauna da suka yi

An nemi a gaggauta dawo da Kanu daga kasar Birtaniya

Wata kungiyar mai rajin kare ’yancin dan adam ta yi kiran da gaggauta dawo da shugaban kungiyar Biyafara ta IPOB, Mista Nnamdi Kanu zuwa gida Na

Dan bindiga ya kashe sama da mutane 50 a Amurka

Wani dan bindiga ya kashe sama da mutane 50 sannan wasu kimanin 200 suka jikkata bayan wani hari da ya kai a wani gidan rawa a birnin Las Vegas da ke

Tarayyar Turai za ta tarairayi ’yan gudun hijira dubu 50

Tarayyar Turai za ta kwasi ’yan gudun hijira dubu 50 daga Afirka da Gabas ta tsakiya da Turkiyya, don shawo kan masu shiga hadari a tekun Medite

Kamfanonin cakulan sun dumfari dazukan Kodebowa

Manyan kamfanonin alawar cakulan na duniya da suka hada da Mars da Nestle da Mondelez a kokarinsu na neman kokon da za su sarrafa a masana’antun