Kasashen Waje

Kasashen Waje

Iran ta mayar wa Amurka martani kan barazanar kai mata hari

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yi kakkausan gargaɗi kan barazanar Amurka da ƙawayenta na kai wa ƙasarsa hari. Khamenei ya sha alwa

Nijar ta fice daga rundunar MNJTF mai yaƙi da masu iƙirarin jihadi

A shekarar 2015 ce Nijeriya da Chadi da Kamaru da Nijar suka sake farfaɗo da rundunar haɗin gwiwa ta MNJTF.

Masar ta miƙa wa Hamas da Isra’ila tayin tsagaita wuta

Sabon shirin tsagaita wutar ya zo daidai da bakin ƙaramar Sallah da musulmai suka fara a ranar Lahadi.

Rikici ya ɓarke bayan wata mata ta mari ɗan sanda a Saudiyya

Hukumar ta ce za ta yi bincike kafin ɗaukar matakin da ya dace kan lamarin.

Girgizar ƙasa ta hallaka sama da mutum 1000 a Myanmar

Gwamnatin ƙasar ta nemi ɗauki daga ƙasashen duniya game da girgizar ƙasar.