Kasashen Waje

Kasashen Waje

…An ba ‘yan Najeriya diyyar miliyan 1 a Saudiyya

Gwamnatin Saudiyya ta nemi afuwar wasu mahajjatan Najeriya biyu da jami’an tsaro suka ci zarafinsu a filin jirgin sama na Madina. Mataimakin gwa

Laka ta kashe sama da mutum 300 a Saliyo

Akalla mutane 300 ne suka mutu a Birnin Freetown, babban birnin Saliyo, bayan da laka ta binne wasu gidajen da ke wani yankin birnin. BBC ta ruwaito c

Kotu na neman matar shugaban kasar Zimbabwe

Har yanzu Uwargidan shugaban kasar Zimbabwe Grace Mugabe ta ki bayyana gaban wata kotun Afirka ta Kudu bisa tuhumar far wa wata matashiya da ta yi duk

Za a jima kafin a samu kyakkyawar hadin kai a kasashen Larabawa – Ministan katar

Ministan Harkokin kasashen wajen katar ya ce zai dauki dogon lokaci kafin a samu hadin kai da yarda a tsakanin kasashen Larabawa saboda matsalar alaka

Shugaba Buhari ya jajanta wa shugaban Saliyo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ke zaman jinya a Birnin Landan da ke kasar Ingila ya kira takwaransa na Saliyo Ernest Bai Koroma inda ya jaja