Girgizar ƙasa ta kashe mutum 150 a Myanmar da Thailand
Girgizar ƙasar ta jikkata ɗaruruwan mutane a yayin da baraguzai suka danne gommai.
Kasashen Waje
Girgizar ƙasar ta jikkata ɗaruruwan mutane a yayin da baraguzai suka danne gommai.
Gobarar ita ce mafi muni cikin gomman shekaru, sannan ta tilasta wa sama da mutane 27,000 tserewa daga muhallansu.
Zaman makokin na awa 72 zai fara aiki ne daga ranar Asabar domin girmama waɗanda suka rasu.
Sabuwar shugabar, mai shekara 72 a duniya ta lashe zaɓen qasar ne a watan Nuwamba inda ta lashe kashi 58% na ƙuri’un da aka kaɗa.
Wannan ya tona asirin ƙaryar da suke yi na iƙirarinsu kan damuwa da kawo ƙarshen yaƙin.