Kasashen Waje

Kasashen Waje

Kotun Amurka ta ba dalibai damar daukar bindiga

Wata kotu a kasar Amurka ta ce daliban Jami’ar Tedas za su iya ci gaba da shiga da bindiga ajujuwan daukar darasi da ke makarantar.

Shugaban Ghana ya yi wa ma’aikatan rediyo afuwa

Shugaban kasar Ghana John Mahama ya yi wa ma’ikatan gidan rediyon nan guda uku afuwa bisa tuhumar su da yin barazanar ga wasu alkalan kasar.

An kama masu amfani da WhatsApp a Burundi

‘Yan sanda a kasar Burundi suna ci gaba da tsare mutane tawkas da ake zargin da bata sunan gwamnati a dandalin sada zumunta na WhatsApp.

Sojin Turkiyya sun kutsa Siriya

 Motocin yaki na kasar Turkiyya sun nausa zuwa cikin kasar Siriya domin korar mayakan kungiyar masu ikirarin kafa Daular Musulunci ta IS daga yan

An kama jami’an Hukumar Zaven Ghana

Hukumar Zaben kasar Ghana ta tabbatar da kama wasu jami’anta biyu bayan da aka zarge su da laifin cire sunayen wasu ’yan takara daga rijistar masu zab