Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda Musulmi ke yin sallar Juma’a a coci a Amurka

Wata coci mai suna Church of the Epiphany wadda take birnin Washington DC na kasar Amurka ta kasance wani wuri da daruruwan Musulmi suke zuwa kowace r

An tsagaita wuta a Sudan ta Kudu

An fara aiki da yarjejeniyar tsagaita wuta a Juba, babban birnin Sudan ta Kudu, bayan an kwashe kwana uku ana mummunan barin-wuta tsakanin dakarun da

Theresa May ta zama Firaministar Biritaniya

A shekaranjiya Laraba ne Firaministan Biritaniya, Dabid Cameron ya mika ragamar mulkin kasar ga sabuwar Shugabar jam’iyyar Conserbatibe Theresa May.Mi

An rufe shafukan sada zumunta don jarabawa a Habasha

Hukumomi a kasar Habasha sun rufe shafukan sada zumunta da muhawara a lokacin da dalibai ke gudanar da jarabawar shiga jami’a.Kamfanin dillancin labar

Hukumar FBI ta wanke Hillary Clinton

Hukumar Binciken Manyan Laifuka a Amurka (FBI) ta ce ba  wani laifin da za a iya tuhumar wadda ake kyautata zaton za ta zama ’yar takarar jam’iyy