Kasashen Waje

Kasashen Waje

kasashen Musulmi sun yi Allah-wadai da harin Madina

Shugabannin kasashen duniya musamman na Musulmi sun ci gaba da yin Allah-wadai da harin da aka kai birnin Madina na kasar Saudiyya ranar Litinin.Shuga

An kai harin kunar bakin wake ranar Sallah a Yemen

Akalla sojojin kasar Yemen 10 ne suka mutu a wasu tagwayen hare-haren kunar bakin wake da aka kai kan wani sansanin dakarun tsaro kusa da filin jirgin

Isra’ila ta hana wadanda ba Musulmi ba shiga Masallacin kudus

Mahukunta a kasar Isra’ila sun hana Yahudawa da sauran wadanda ba Musulmi ba shiga Masallacin birnin kudus, har sai bayan an kammala azumin watan Rama

An kashe mutum 41 a harin Turkiyya

Gwamnatin kasar Turkiyya ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon harin bama-baman da aka kai a filin jirgin saman Ataturk da ke birnin Istanbul su

An samu ambaliyar ruwa a Kamaru

Daminar bana ta haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan birnin Douala a kasar Kamaru. Hakan ya jawo asarar kayayyaki da sutura da abinci da sauransu.Har