Trump zai tuntuɓi Putin kan yaƙin Ukraine
Trump ya ce za su tattauna batun iyakokin kasa da kuma tashoshin makamashi da dai sauran muhimman batutuwa.
Kasashen Waje
Trump ya ce za su tattauna batun iyakokin kasa da kuma tashoshin makamashi da dai sauran muhimman batutuwa.
Matakin da Amurka ta ɗauka na korar jakadan Afirka ta Kudu, Ebrahim Rasool, abin takaici ne.
A shekarar da gabata ce Nijar ta ƙulla yarjejeniyar cefanar da ɗanyen man fetur ta dala miliyan 400 da ake haƙowa a ƙasar.
Akwai yiwuwar Donald Trump ya tattauna da Vladimir Putin a cikin makon nan bayan matakin na Ukraine.
’Yan bindigar sun raunata direban jirgin kasan a kokarinsu na kwace iko da jirgin a yankin Balochistan da ke iyaka da Afghanistan da kuma Iran.