Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ana bukatar Dala miliyan 78 don kula da ’yan gudun hijira

Albarkacin zagayowar ranar bikin tunawa da ’yan gudun hijira a farkon wannan makon, babban jami’in da ke kula da ’yan gudun hijira a kasar Kamaru Khas

An cire wa ’yan majalisar Turkiyya rigar-kariya

Shugaban Turkiyya Recep Tayiip Erdogan ya rattaba hannu a kan wata dokar da ake ce-ce-ku-ce a kanta, wadda za ta cire wa ‘yan majalisar dokokin kasar

Ana takura wa Musulmin China kan tafiye-tafiye

‘Yan sanda a yankin dinjiang da ke Arewa maso Yammacin China, sun bukaci a yi wa wasu mazauna yankin gwajin kwayoyin halitta da karbar bayanan haihuwa

Boko Haram: Chadi ta tura sojoji dubu 2 Nijar

Kasar Chadi ta tura sojoji dubu zuwa Nijar domin dakile ayyukan kungiyar Boko Haram a kasar.

Obama ya soki Trump a jawabinsa na azumi

A wani jawabi da ya gabatar ranar Lahadi don taya Musulmi murnar shigowar watan azumin Ramadan, Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya soki wanda jam’i