Kasashen Waje

Kasashen Waje

Amurka ta qi amincewa da buqatar Koriya ta Arewa

Shugaban Amurka Barack Obama ya yi biris da tayin da kasar Koriya ta Arewa ta yi na cewa za ta dakatar da gwajin makamin Nukiliya muddin kasar Amurkan

An daure ’yan jarida a Iran

Wata kungiya da ke sa ido kan harkokin kafofin yada labarai da ke Amurka, ta yi Allah-wadai da hukuncin da wata kotu a kasar Iran ta yanke wa wasu ‘ya

Shugaban Equatorial Guinea zai yi tazarce

Shugaban kasar Ekuatorial Guinea Teodoro Obiang ya samu kashi 99 cikin 100 na kuri’un da aka kidaya daga zaben da aka gudanar a kasar ranar Lahadin da

‘Yawan Musulmin Turai ya kusa dara na Kiristoci’

Ministan Shari’ar kasar Belgium ya shaida wa Majalisar nahiyar Turai cewa yawan Musulmi ya kusa dara na Kiristoci masu kula da addini a nahiyar Turai.

Ba zan yi murabus ba – Shugabar Brazil

Shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff ta ce ba za tayi murabus ba, bayan da ‘yan majalisar wakilan kasar suka kada kuri’ar amincewa da tsige ta.Yayin d