Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ayarin motocin Jakadiyar Amurka ya kashe yaro a Kamaru

Motocin da ke yi wa Jakadiyar Amurka a Majalisar dinkin Duniya, Samantha Power, rakiya a ziyarar da take yi a kasar Kamaru, sun kashe wani yaro “bisa

An kashe masu aikin Polio 7 a Pakistan

‘Yan sandan kasar Pakistan sun ce wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’ansu bakwai da ke kula da masu yin allurar rigakafin cutar shan inna a birnin Karac

Na yi nadamar rikicin Libya – Obama

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya ce rashin shiryawa abin da ya biyo bayan hambarar da Shugaban kasar Libya Mu’ammar Gaddafi, shi ne kuskure mafi

Zaben Chadi: Ana ci gaba da kidayar kuri’u

kidayar kuri’un wasu mazabu a babban birnin kasar Chadi N’Djamena ya gudana a cikin wani yanayi mai zafi tsakanin mabiya jam’iyyun siyasa daban-daban

Archbishop ya yarda babansa ba mahaifinsa ba ne

Shugaban Cocin Anglican da ke kasar Birtaniya ya ce ya kadu kwarai lokacin da ya samu labarin cewa mutumin da ya dauka a matsayin mahaifinsa ba shi ne