Kasashen Waje

Kasashen Waje

’Yan tawaye sun mika wuya a Libya

’Yan tawayen qasar Libya da ke iqirarin shugabancin qasar a birnin Tripoli sun miqa iko ga gwamnatin da ke samun goyon bayan Majalisar Xinkin Duniya.A

Boko Haram ta kashe sojoji 6 a Nijar

Ma’aikatar Harkokin cikin Gidan Jamhuriyar Nijar ta sanar da cewa wasu da ake zaton ‘yan Boko Haram ne sun kashe sojojin kasar shida, kuma sun jikkata

Za a rage albashin manyan ma’aikata a Tanzaniya

Shugaban kasar Tanzaniya John Magufuli ya sha alwashin zabtare albashin manyan ma’aikatan gwamnati a kasar.Ya shaida wa magoya bayansa cewa ba za a ya

An rantsar da Sabon Shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

A shekaranjiya Laraba ne aka rantsar da sabon Shugaban kasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, inda zababben shugaban ya yi alkawarin tabbatar da dorewar

An kama matasa kan sharhi a Facebook

A Jamhuriyar Nijar an cafke wasu matasa masu dama na bangaren ’yan adawa bisa zargin yin amfani da kafafen sada zumunta don ta da tarzoma.Da farko dai