Kasashen Waje

Kasashen Waje

Yadda direbobin tasi suke harkokinsu a Kamaru

Manyan birane a kasar Kamaru kamar Yaounde da Douala na fama da karancin wuraren daukar fasinjoji motocin tasi. Bisa ka’ida dai motocin tasi da suke a

‘Kwamandojin mayakan IS sun shiga Libya’

Wani jami’in Leken asirin Libya ya fadawa BBC cewa a ‘yan watannin nan kwamandojin mayakan kungiyar IS sun shiga cikin kasar daga kasashen Siriya da I

Cutar Zika ta bulla a Amurka

Mahukunta a Jihar Tedas ta kasar Amurka sun ce a karon farko kwayar cutar Zika, wacce sauro ke yadawa, ta bulla a jihar.Sun ce akwai yiwuwar an samu y

A jiya Alhamis ne ake gudanar da wani babban taro a birnin Landan inda za a tara dala biliyan tara domin taimakawa ‘yan gudun hijirar Siriya. Ana yin taron ne kwana guda bayan an tashi baram-baram daga wajen wani taro kan yadda za a dakatar da yaqin basas

A jiya Alhamis ne ake gudanar da wani babban taro a birnin Landan inda za a tara dala biliyan tara domin taimakawa ‘yan gudun hijirar Siriya.Ana yin t

Boko Haram: An rufe makarantu 136 a Kamaru

A shekaranjiya Laraba ne Hukumomi a Jamhuriyar Kamaru suka ce an rufe makarantu akalla 136 a cikin kasar saboda hare-haren ‘yan Boko Haram.Makarantun