Kasashen Waje

Kasashen Waje

Obama ya kai ziyara wani masallaci a Amurka

A shekaranjiya Laraba ne Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya kai ziyara wani masallaci a birnin Baltimore da ke Jihar Maryland.Shugaban ya kai ziyar

Iran ta saki jiragen yakin Amurka

A shekaranjiya Laraba ne Rundunar Sojojin kundumbala na kasar Iran ta ce ta saki jiragen yakin kasar Amurka na ruwa guda biyu wadanda ta kama bayan su

Cin dankalin Turawa yana haifar da ciwon-suga – Bincike

Wasu masana kimiyya a kasar Amurka sun ce mata masu juna-biyu da ke yawan cin dankali za su fuskanci hadarin kamuwa da ciwon-suga ko diabetes.Masanan

Obama ya karfafa wa Amurkawa gwiwa

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya karfafa wa Amurkawa gwiwa a jabinsa na karshe da ya yi wa majalisun dokokin kasar a matsayinsa na shugaban kasa.

Mataimakin Shugaban Kenya ya isa Kotun Hague

A ranar Talatar da ta gabata ne Mataimakin Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya isa birnin Hague domin ci gaba da fuskantar shari’a a Kotun Hukunta M