Kasashen Waje

Kasashen Waje

An kammala musayar fursunoni a Yemen

A jiya Alhamis ne dakarun da ke goyon bayan gwamnatin Yemen da  ’yan tawayen kasar suka kammala musayar daruruwan fursunoni a tsakaninsu.Wannan n

Shugaba Mahama ya kaddamar da littafi a kan shugabancinsa

A ranar Talatar da ta gabata ne Shugaban  kasar Ghana John Dramani Mahama ya gabatar da wani sabon littafi a kan yadda ya gudanar da shugabancin

Za a yi kuri’ar raba gardama a Rwanda

Hukumomi a kasar Rwanda sun ce za a yi kuri’ar raba- gardama domin bai wa Shugaba Paul Kagame damar yin ta-zarce a karo na uku, kamar yadda BBC ya bay

Majalisar dinkin Duniya ta yi wa kalaman Donald Trump raddi

Hukumar Kula da ’Yan Gudun Hijira ta Majalisar dinkin Duniya ta yi gargadin cewa musayar kalaman da ake yi don neman tsaya wa jam’iyyu takarar shugaba

An hallaka mutum 37 a Afghanistan

Hukumomin kasar Afghanistan sun ce mutum 37 cikinsu har da mata da kananan yara ne suka rasu a wani hari da ake zargin kungiyar Taliban ta kai a filin