Kasashen Waje

Kasashen Waje

Ya dace Musulmi da Kiristoci su rungumi sulhu – Paparoma

Paparoma Francis ya ce ya dace Musulmi da Kiristoci su rungumi sulhu kuma tataunawa tsakanin mabiya addinai daban-daban abu ne mai matukar wuya, amma

Mahama zai sake yin takarar shugabancin Ghana

A ranar Asabar da ta gabata ne jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) mai mulki a kasar Ghana ta gudanar da zaben fidda gwani don tsayar da wand

Abin da ya sa gwamnonin Amurka suka fasa karbar ’yan Siriya

A farkon makon nan ne wasu gwamnoni 26 a kasar Amurka suka ce ba za su amince a tsugunar da wasu ’yan gudun hijira daga kasar Siriya a jihohinsu ba.Ma

Ghana ta gabatar da kasafin kudin badi

A ranar Juma’ar makon jiya ne Ministan Kudin kasar Ghana Seth Terkper  ya gabatar da kasafin kudin badi.Sai dai ba kamar yadda ’yan adawa NPP sua

Masu garkuwa da mutane sun kashe mutum 9 a Kamaru

An tsintsi gawawwakin wasu mutane tara a yashe a wani daji a karamar Hukumar Diir da ke lardin Adamawan Kamaru.Gabanin mutuwarsu, mutanen an yi garkuw