Kasashen Waje

Kasashen Waje

An samu nasara a yaki da cutar Sankarau a Afirka

Hukumar lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an kusa kawar da cutar Sankarau a kasashen Afirka amma ta gargadi cewa cutar na iya dawo wa muddin kasa

Shugaban Kamaru ya yi bikin cika shekara 33 a kan mulki

Magoya bayan jam’iyyar RDPC ta Shugaba Paul Biya na Jamhuriyar Kamaru sun yi bukukuwar cika shekara 33 da karbar mulkin kasar daga marigayi Ahmadou Ah

Labanon na tuhumar Yariman Saudiyya da safarar miyagun kwayoyi

A ranar Litinin da ta gabata ne hukumomi a kasar Labanon suka gurfanar da Yariman Gidan Sarautar Saudiyya tare da wasu mutum tara bisa tuhumarsu da fa

kungiyar Amnesty ta koka kan tsare wakilin rediyon RFI

kungiyar Kare Hakkin dan Adam ta Amnesty International ta koka kan ci gaba da tsare wakilin sashen Hausa na gidan Rediyon Faransa (RFI) da Gwamnatin K

An ci gaba da zanga-zanga a Romaniya bayan murabus din firaministan kasar

An ci gaba da zanga-zanga a kasar Romaniya bayan Firaminista kasar bictor Ponta, ya yi murabus shekaranjiya Laraba.An dai fara gagarumar zanga-zangar